Hosea 6:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kamar yadda mafasa sukan yi fakon mutum, haka ƙungiyoyin firistoci suke; suna kisa a hanya zuwa Shekem, suna aikata laifofi bankunya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَمَرْ یَنْ ڢَشِ سُكَنْيِ وَمُتَنٜىٰ ݣُونْتُوانْ ٻَوْنَ، حَكَ ڢِرِسْتُواْثِنْسُ مَا سُنَ حَطَكَيْ سُڟَيَ أَ حَنْيَرْ شٜىٰكٜىٰمْ سُيِ كِسَا، سُنَ عَيْكَتَ مُغُنْتَا إِرِ إِرِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kamar yadda mafasa sukan yi fakon mutum, Haka nan firistoci suka haɗa kansu Don su yi kisankai a hanyar Shekem, Ai, sun aikata mugayen abubuwa.