Hosea 7:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
a duka sa’ad da zan warkar da Isra’ila, zunuban Efraim za su tonu za a kuma bayyana laifofin Samariya. Suna ruɗu, ɓarayi sukan fasa su shiga gidaje, ’yan fashi sukan yi fashi a tituna;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«دُكْ لُواْكَثِنْدَ نَيِ نِيَّرْ وَرْكَرْدَ إِسْرَٰٓءِيلَ، سَيْ ذُنُبَنْ ذُرِيَرْ إِڢْرَيِمْ سُبَيَّنَ، دَ كُمَ مُغُنْتَارْ سَمَرِيَ؞ دُكَنْسُ سُنَ ثِنَمَنَ؞ سُو ٻَرَيِنٜىٰ دَ یَنْ ڢَشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Sa'ad da zan warkar da mutanen Isra'ila, Sai zunubin Ifraimu da muguntar Samariya su bayyana, Gama suna cin amana. Ɓarawo yakan fasa, ya shiga, 'Yan fashi suna fashi a fili,