Hosea 7:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na horar da su na kuma ƙarfafa su, amma sun ƙulla mini maƙarƙashiya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْدَيَكٜىٰ نِنٜىٰ نَا هُواْرَرْ دَسُو، نَڧَرْڢَڢَ حَنُّوَنْسُ، دُكْدَهَكَ، سُنَ ڧُلَّ مِنِ مُغُنْتَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ko da yake na horar da su, na ƙarfafa damatsansu, Duk da haka suna shirya mini maƙarƙashiya.