Hosea 7:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A ranar bikin sarkinmu shugabanni sukan bugu da ruwan inabi, yă yi cuɗanya da masu ba’a.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ رَانَرْ بِكٍ غِرْمَمَ سَرْكِے، شُوغَبَنِّنْ سُكَنْ سَاشِ يَبُغُ دَ ضُوً إِنَبِے، يَهَطَكَيْ دَ مَرَسَ حَنْكَلِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A ranar bikin sarki, Sukan sa sarki da shugabanni su bugu da ruwan inabi. Yakan yi cuɗanya da shakiyai.