Hosea 7:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Efraim yana cuɗanya da al’ummai; Efraim waina ne mai fāɗi da ba a juye ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«إِسْرَٰٓءِيلَاوَا عَ أَرٜىٰوَ سُنْ حَطَكَيْ دَ أَلْعُمَّيْ؞ ذُرِيَرْ إِڢْرَيِمْ سُنْ ذَمَ كَمَرْ وَيْنَنٜىٰ، عَمَّا بَعَجُويٜىٰتَ عَكَنْ وُتَابَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya ce, “Mutanen Ifraimu sun haɗa kansu da al'ummai, Sun zama kamar wainar da ba a juya ba.