Hosea 8:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suna naษa sarakuna, ba da izinina ba; sun zaษa shugabanni ba da yardanta ba. Da azurfa da zinariya sun ฦera gumaka wa kansu wanda zai kai zuwa ga hallakarsu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุณููู ููุทู ุณูุฑูุงููููุ ุนูู
ููุง ุจูุงุชูุฑูููฐุฏู ุงููุธูููููุจูุ ุณููู ุณูุง ุดููุบูุจููููุ ุนูู
ููุง ุจููู ููุฑูุฏู ุฏูุณููุจูุ ุณููู ุทููููู ุงููุธูุฑฺูขูุฑูุณู ุฏู ุธููููุงุฑูููุฑูุณู ุณููููู ููููููุณู ุบูู
ูููุ ุชููููููููู ุณููู ุฌููฐููุงู ููููููุณู ูููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โSuna naษa sarakuna, amma ba da iznina ba. Suna naษa shugabanni amma ba da yardata ba. Suna ฦera gumaka da azurfarsu da zinariyarsu, Wannan kuwa zai zama sanadin halakarsu.