Hosea 8:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Su daga Israโila ne! Wannan maraฦi, mai aikin hannu ne ya yi shi; gunki ne ba Allah ba. Za a farfashe shi kucu-kucu, waccan maraฦin Samariya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุ ุบูููููููููู ุฏูุบู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ููููฐุ ู
ููู ุณูุณฺููงู ููููฐ ููููุดูุ ุบููููู ููููฐ ุจู ุงูููููู ุจูููููฐุ ุบูููููููููู ู
ููู ุตฺูขููุฑู ุทููู ุณูุงููููุฑู ุณูู
ูุฑููู ุฐูุงุนู ูููู ฺขูุฑฺูขูุดูููฐุดูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ai, mai aikin hannu ne ya yi shi a Isra'ila! Gunki ne ba Allah ba ne. Za a farfashe siffar maraฦin Samariya.