Hosea 8:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โGama sun shuka iska don haka za su girbe guguwa. Hatsin da yake tsaye ba shi da kai, ba zai yi tsaba ba. Ko da ya yi tsaba ma, baฦi ne za su ci.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซู
ูุชูููููฐูู ุณูู
ูุฑููู ุณููู ุดูููู ุงููุณูููุ ุณูุจููุงูุฏู ุญููู ุฐูุงุณู ุบูุฑูุจูููฐ ุบููุบูููุ ุชููุดูููฐูู ุงููููููู
ููู ุฏูููููููฐ ฺูููููฐ ุจูุงุจู ููููุ ุจูุฐููู ฺูููุงุจูุจูุ ูููุงู ุฏู ูููู ฺูุงุจู ู
ูุงุ ุจฺูงููููููฐ ุฐูุงุณูุซูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama sun shuka iska Don haka zu su girbe guguwa. Hatsin da yake tsaye ba shi da zangarniya, Ba zai yi tsaba ba. Ko da ya yi tsaba ma, baฦi ne za su ci,