Hosea 8:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama sun haura zuwa Assuriya kamar jakin jejin da yake yawo shi kaษai. Efraim ya sayar da kansa ga maza.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ุณููู ููููุฑู ุฐูููุง ุงููุณููุฑูููุ ููู
ูุฑู ุฌูุงูููู ุฏูุงุฌูููุฏู ููููููฐ ูููฐููุงู ุดู ููุทูููุ ู
ููููู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุนู ุงููุฑูููฐูู ุณููู ุจููู ููุทู ููููููฐู
ููู ฺูุฑูููฐูู ุฏูุบู ููุทูููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama sun haura zuwa Assuriya, Kamar jakin jeji da yake yawo shi kaษai. Mutanen Ifraimu sun yi ijara da abokan tsafinsu.