Hosea 9:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na ga Efraim, kamar birnin Taya, da aka kafa a wuri mai daɗi. Amma Efraim zai fitar da ’ya’yansu ga masu yanka.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَڧِيڧَ، نَغَ ذُرِيَرْ إِڢْرَيِمْ كَمَرْ إِتَاثٜىٰنْ دَبِينُواْ عَڧَسَا مَيْ أَمْڢَانِ؞ عَمَّا غَاشِ يَوْ، إِسْرَٰٓءِيلَ تَڢِتَرْدَ یَیَنْتَ أَنَ يَنْكَاوَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya Ubangiji, na ga yadda Ifraimu Ta mai da 'ya'yanta ganima Tana fitar da su zuwa wurin yanka.