Hosea 9:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka ba su, ya Ubangiji Me za ka ba su? Ka ba su mahaifar da za su yi ɓarin ciki da busassun nono.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يُوشَعُ يَثٜىٰ، «يَا يَهْوٜىٰهْ مٜىٰ ذَنْثٜىٰ كَبَاسُ؟ كَبَاسُ أَبِنْدَ يَدَاثٜىٰ دَسُو! كَبَاسُ ثِكِ مَيْ ظُبَرْدَ جُونَ بِيُ، دَ نُواْنُوانْدَ يَبُوشٜىٰ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya Ubangiji, me zan ce ka ba su? Me za ka ba su? Ka ba su cikin da ba ya haihuwa da busassun mama.