Hosea 9:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba za su zuba hadayun ruwan inabi ga Ubangiji ba, ba kuwa hadayunsu za su gamshe shi ba. Irin hadayun nan za su zama musu kamar burodin masu makoki; duk wanda ya ci su zai ฦazantu. Wannan abincin zai zama na kansu ne; ba zai zo cikin haikalin Ubangiji ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุฐูุงุณู ุนููู ู
ฺููงูุง ูู ููููููููฐูู ููุฏูุงูู ุชูุถููู ุงููููุจูุจูุ ููุฏูุงููููุณู ูููู ุจูุฐูุงุณู ุบูู
ูุดูููฐุดููุจูุ ุนูุจูููุซููู ููุฏูุงููููุณู ุฐููู ฺงูุธูููุชูุฑู ุฏูุณููุ ููู
ูุฑู ุนูุจูููุซู ููู
ูุงุณู ููููููู ู
ูุชููู ููุทูููุฏู ุณููู ฺงูุธูููุชูุ ุบูู
ูุง ุนูุจูููุซูููุณู ุฐููู ุฐูู
ู ููู
ูุงุบููููู ููููููุฑูุณู ููููฐ ููููููุ ุจูุฐูุงุนู ูููู ุดู ููุฏูุงูู ุงููุบูุฏููู ููููููููฐูู ุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba za su yi wa Ubangiji hadaya ta sha ba. Ba za su faranta zuciyarsa da sadakoki ba. Abincinsu zai zama irin na masu makoki. Duk wanda ya ci shi zai haramta. Gama abincinsu zai yi musu maganin yunwa ne kawai, Ba za su kai shi Haikalin Ubangiji ba.