Hosea 9:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Annabi, tare da Allahna, su ne masu tsaro a bisa Efraim, duk da haka tarko na jiransa a dukan hanyoyi, da kuma ƙiyayya a cikin gidan Allahnsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَنَّبِے شِينٜىٰ مَيْ ڟَرُواْ دُواْمِنْ مُتَنٜىٰنْ إِسْرَٰٓءِيلَ أَغَبَنْ اللَّهْ نْسَ؞ عَمَّا دُكْدَهَكَ أَنَ تَسَا مُسُ تَرْكُواْ أَدُكَنْ هَنْيُواْيِنْسُ كَمَرْ ڟُنْڟُ، أَغِدَنْ يَهْوٜىٰهْ مَا أَنَ غَابَادَ أَنَّبِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ifraimu mai tsaro ne a gaban Allahna, annabi kuwa, Duk da haka sun zama kamar mai kafa tarkon kama tsuntsu, a farkon kaka. Akwai ƙiyayya a cikin Haikalin Allahnsu.