Isaiah 1:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku saurari maganar Ubangiji, ku masu mulkin Sodom; ku kasa kunne ga dokar Allahnmu, ku mutanen Gomorra!
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซููุฌู ู
ูุบูููุฑู ููููููููฐูู ุ ููู ุฏู ููููููฐ ููู
ูุฑู ู
ูุชูููููฐูู ุณููุงูุฏููุงู
ูุ ููููุณู ูููููููฐ ุบู ุฏููุงููููุงููููู ุงูููููู ุ ููู ุฏู ููููููฐ ููู
ูุฑู ุบููุงูู
ููุงูุฑู!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya Urushalima sarakunanki da jama'arki sun zama kamar Saduma da Gwamrata. Ku kasa kunne ga abin da Ubangiji yake faษa muku. Ku mai da hankali ga abin da Allahnmu yake koya muku.