Isaiah 1:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji ya ce, โYawan hadayunku, mene ne suke a gare ni?โ Ina da isashen hadayun ฦonawa, na raguna da na kitsen dabbobi masu ฦiba; ba na jin daษin jinin bijimai da na tumaki da kuma na awaki.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุฌููู ููููููููฐูู ุ ูููููู ููุฏูุงูููููู ูู ุงููุดูููฐููุ ุจูุงูู ุณููุงูู ููุฏูุงูููููู ฺููงููุงูููุงููุงุ ูููุงู ููุถูุบููุงูุ ูููุงู ฺูููููฐูู ุฏูุจูููุงูุจูููููุ ุจูุงูู ุดูุนูููุฑู ุฌููููู ุจูุฌูู
ููููู ุฏู ููุชูู
ููููููู ุฏู ุงููููููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ce, โKuna tsammani ina jin daษin dukan hadayun nan da kuke ta miฦa mini? Tumakin da kuke miฦawa hadaya ta ฦonawa, da kitsen kyawawan dabbobinku ya ishe ni. Na gaji da jinin bijimai, da na tumaki, da na awaki.