Isaiah 1:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโad da kuka zo don ku bayyana a gabana, wa ya nemi wannan daga gare ku, da kuke kai da kawowa a filayen gidana?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ูููู ุฐููุงู ูููู ู
ููู ุณูุฌููุฏูุ ููููุซูููฐ ูููููฐููุงู ู
ููู ููุฏูุงููููููุ ููุฏููููู ูููู ุฏู ูููฐููุงููู ุงูู ูููููููููู!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wa ya roฦe ku ku kawo mini dukan wannan sa'ad da kuka zo yi mini sujada? Wa kuma ya roฦe ku ku yi ta kai da kawowa a kewaye da Haikalina?