Isaiah 1:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku koyi yin nagarta; ku nemi adalci. Ku ฦarfafa waษanda aka zalunta. Ku ba wa marayu hakkinsu, ku taimaki gwauruwa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููููุงููู ูููู ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ุฏูููุฏูููุ ุณูููููุงููููููุชู ุบูุณูููููุ ููุชูููู
ููู ููุทูููุฏู ุนููู ุฏููููููฐุ ฺูููุฑูููฐ ู
ูุชูููุซููู ู
ูุฑูุงููุ ููููู
ู ููุงุฑูููฐ ู
ูุงุชูุงููุฏู ู
ูุฐูููุณู ุณููู ู
ูุชูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku koyi yin abin da yake daidai. Ku ga an aikata adalci, ku taimaki waษanda ake zalunta, ku ba marayu hakkinsu, ku kฤre gwauraye, wato matan da mazansu suka mutu.โ