Isaiah 1:18 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji ya ce, โ€œYanzu fa ku zo, bari mu dubi batun nan tare, Ko da zunubanku sun yi ja kamar garura, za su zama fari kamar ฦ™anฦ™ara; ko da sun yi ja kamar mulufi, za su zama kamar ulu.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุงู•ูู†ู’ุฌู ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุŒ ยซูƒูุฐููˆุงู’ ู…ูุดูุฑู’ูŠูŽ ฺŸูŽูƒูŽุงู†ูู†ู’ู…ูุž ูƒููˆุงู’ ุฏูŽ ูƒูู†ู’ูŠู ุฌูŽุงูˆูุฑู’ ุฏูŽ ุฐูู†ููˆุจูุŒ ุฐูŽุงูƒููŠู ฺขูŽุฑู ฺขูŽุชู’ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ุงู”ูŽูˆู’ุฏูุบูŽุž ูƒููˆุงู’ ุฏูŽ ู„ูŽูŠู’ฺขููˆุงู’ฺขูู†ู’ูƒู ุณูู†ู’ุณูŽุง ูƒูู†ู’ูŠู ุฌูŽุง ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ุฌูู†ูุŒ ุฐูŽุงูƒู ูƒููˆุงู’ู…ูŽ ฺขูŽุฑู ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ฺขูŽุถู ุนูู„ูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya ce, โ€œYanzu fa, bari mu daidaita al'amarinmu. Duk kun yi ja wur da zunubi, amma zan wanke ku, ku yi fari fat kamar auduga. Zai yiwu zunubinku ya sa ku zama ja wur, amma za ku yi fari fat kamar farin ulu.