Isaiah 1:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Azurfarki ta zama jebu, an gauraye ruwan inabinki mafi kyau da ruwa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا كٜىٰ عُرُوشَلِيمَ دَا كِنَ كَمَرْ ظَلَّرْ أَظُرْڢَا، يَوْ كِنْ ذَمَ دَتِّنْ دَ عَكَنْ تَاثٜىٰ دَغَ أَظُرْڢَا؞ دَا كَمَرْ ضُوً إِنَبِے مَيْݣَوْ كِكٜىٰ، يَنْذُ كِنْ ذَمَ بَڧِنْ ضُوَ كَوَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya Urushalima, dā kamar azurfa kike, amma yanzu ba ki da amfani, dā kamar kyakkyawan ruwan inabi kike, amma yanzu baƙin ruwa ne kaɗai.