Isaiah 1:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da ba a ce Ubangiji Maษaukaki ya bar mana raguwar masu rai ba, da mun zama kamar Sodom, da mun zama kamar Gomorra.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูุจูุฏููุงูู ููููููููฐูู ู
ููู ุถูููุฏูููุง ููุถูุบูููฐ ู
ููู ููุทูููุณู ุฏู ุฑููู ุจูุ ุฏู ู
ูู ู
ูุง ู
ููู ุฐูู
ู ููู
ูุฑู ุณููุงูุฏููุงู
ูุ ุฏู ู
ููู ููุณูููุซูููฐ ููู
ูุฑู ุบููุงูู
ููุงูุฑูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da a ce Ubangiji Mai Runduna bai rage sauran jama'a ba, da an hallakar da Urushalima gaba ษaya, kamar yadda aka yi wa Saduma da Gwamrata.