Isaiah 10:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kaiton waɗanda suke kafa dokokin rashin gaskiya, waɗanda suke ba da ƙa’idodin danniya,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَيْتُوانْكُ! كُو مَاسُ كَڢَ دُواْكُواْكِنْ رَشِنْ غَسْكِيَ، كُو دَ كُكٜىٰ رُبُوتَ دُواْكُواْكِنْ دَنِّيَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kun shiga uku! Kuna kafa dokokin rashin gaskiya don ku zalunci jama'ata.