Isaiah 10:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ba zan yi da Urushalima da siffofinta yadda na yi da Samariya da gumakanta ba?’ ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مٜىٰ ذَيْ هَنَنِ إِنْ رُشٜىٰ عُرُوشَلِيمَ دَ غُمَكَنْتَ، كَمَرْ يَدَّ نَرُشٜىٰ سَمَرِيَ دَ صِڢُّواْڢِنْتَ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na hallaka Samariya da dukan gumakanta, haka ma zan yi wa Urushalima da siffofin da suke yi wa sujada a can.”