Isaiah 10:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโad da Ubangiji ya gama dukan aikinsa gฤba da Dutsen Sihiyona da Urushalima, zai ce, โZan hukunta sarkin Assuriya saboda fariya na gangancin zuciyarsa da kuma kallon reni na idanunsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ููููููููฐูู ููุซูููฐ ยซุจูุงููููุฏู ููููู
ูููู ุงููููููููู ุนูุจูุจูููู ุชูุฏููู ุณููููููุงููู ุฏู ุนูุฑููุดููููู
ูุ ุฐููู ุญูููููุชู ุณูุฑููููู ุงููุณููุฑููู ุณูุจููุงูุฏู ุบูุฑูู
ููู ููููุณู ุฏู ุชูุงฺงูู
ูุฑูุณู ุฏู ููููููุงูู ุฑูููฐูููู ุฏู ููููููฐููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya ce, โSa'ad da na gama abin da nake yi a kan Dutsen Sihiyona da cikin Urushalima, zan hukunta Sarkin Assuriya saboda dukan kurarinsa da girmankansa.โ