Isaiah 10:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama ya ce, โโโTa wurin ฦarfin hannuna ne na aikata wannan, da kuma ta wurin hikimata, gama ina da fahimi. Na kau da iyakokin ฦasashe, na washe dukiyarsu; a matsayina na mai iko, na mamaye sarakunansu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ุณูุฑููููู ุงููุณููุฑููู ูููู ุชูููุงูู ุซูููฐูู ยซ โนุฏู ุฅูููููุงูู ูููููููู ูููู ููููููู ููุตูุฑูุงุ ุฏู ุญูููู
ูุชู ููู
ูุ ุบูู
ูุง ุงููููุฏู ุบูุงููููฐูู ุณููุงูุณูููุ ุฏููููููู ููููููุฑูุฏู ุงููููุงููุฑู ฺงูุณูุงุดูููฐุ ฺููจููุซูููฐ ุฏููููููุฑู ุงููููุนูู
ููููุ ุฏู ฺงูุฑฺูขูููู ููุชูู
ููปูููููฐ ุณูุฑูุงูููููู ฺงูุจููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sarkin Assuriya ya yi kurari ya ce, โDukan waษannan ni da kaina na yi su. Ni ฦaฦฦarfa ne, mai hikima, mai wayo. Na kawar da kan iyakokin da suke tsakanin ฦasashen sauran al'umma, na kwashe dukan abin da suka tattara suka adana. Kamar bijimi, haka na tattake mutanen da suke zaune a can.