Isaiah 10:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka Ubangiji Maɗaukaki, zai aukar da cuta mai kisa a kan ƙosassu jarumawa; a ƙarƙashin sansaninsa zai ƙuna wuta kamar harshen wuta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَڧِيڧَ، عُبَنْ‌غِجِ يَهْوٜىٰهْ مَيْ ضُنْدُنَا ذَيْ عَيْكَ دَ ثُوتَرْ رَمٜىٰوَ غَ سُواْجُواْجِنْسَ نَ أَسُّرِيَ مَاسُ ڧِبَ؞ عَثِكِنْ جِكِنْسُ ذَاسُجِ ذَاڢِ، ظَظْذَاٻِنْ جِكِے مَيْ ڧُونَ كَمَرْ وُتَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji Mai Runduna zai aukar da cuta don ya hukunta waɗanda suke ƙosassu yanzu. Za su ji jikinsu na ta ƙuna kamar wuta.