Isaiah 10:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sauran itatuwan jejinsa kuma za su ragu ko ɗan ƙaramin yaro ma zai iya ƙidaya su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ضَغُواْوَرْ عِتَتُوَنْ كُرْمِنْسَ ذَاسُ ذَمَ كَطَنْ، حَرْ ڧَرَمِنْ يَرُواْ مَا ذَيْ عِيَ ڧِرْغَسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai 'yan itatuwa kaɗan za su ragu, ko ɗan ƙaramin yaro ma zai iya ƙidaya su.