Isaiah 10:22 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ko da yake mutanenka, ya Israโila, sun zama kamar yashin bakin teku, raguwa ce kurum za tฤ komo. A ฦaddara hallaka, mai mamayewa da mai adalci.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููุงูุฏูููููููฐ ู
ูุชูููููฐูู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุณูููููููููุ ููููููุณู ููู
ูุฑู ููุดู ุนูุจูุงูููู ุชูููฐููุ ุนูู
ููุง ุถูุบููุงููู ููุทููู ููููฐ ุฏูุบู ุซูููููุณู ูููููู ุฐูุงุณู ูููุงูู
ููุงูุ ุงูููู ุฑูุบูุง ุงููููุดูุฑููู ู
ูุณู ูููููููุ ูููููููุฑู ุชูุฏูุงุซูููฐ ุฏูุณูู ุจูุณูุบู ุงููุฏูููุซููู ุงูููููู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ko da yake yanzu akwai jama'ar Isra'ila da yawa, yawansu kuwa kamar yashin teku, duk da haka, sai kaษan ne za su komo. An tanada wa jama'a hallaka, sun kuwa cancanci hallakar.