Isaiah 10:26 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji Maɗaukaki zai bulale su da tsumagiya, kamar sa’ad da ya bugi Midiyan a dutsen Oreb; zai kuma ɗaga sandarsa a bisa ruwaye, yadda ya yi a Masar.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نِے يَهْوٜىٰهْ مَيْ ضُنْدُنَا ذَنْ بُلَلٜىٰسُ دَ بُلَلَ، كَمَرْ يَدَّ نَبُغِ مُتَنٜىٰ أَ هُواْرٜىٰبْ عَيَنْكِنْ مَدْيَنَ؞ ذَنْ تَادَ سَنْدَنَ عَكَنْسُ كَمَرْ يَدَّ نَيِ عَكَنْ مَصَرَاوَا عَتٜىٰكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ni, Ubangiji Mai Runduna, zan bulale su da bulalata, kamar yadda na bugi mutanen Madayana a dutsen Oreb. Zan sa Assuriyawa su sha wahala kamar yadda Masarawa suka sha.