Isaiah 10:27 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A wannan rana zai ษauke nauyi daga kafaษarku, nauyinsu daga wuyanku; za a karye karkiya domin kun yi ฦiba ฦwarai.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูู ุฑูุงููุฑู ูููู ุฐููู ุทูููููููฐ ู
ููู ูููููููู ุฏููููููุฑู ุงููุณููุฑูููุงููุงุ ุฐููู ูููู ููููุฑูุฏู ุบูููโุบูู
ูููฐูู ูููุงูู
ู ุฏูุบู ููููููููุ ุจูุฐูุงุณููู ู
ููููู ุนูููููููุจูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A lokacin nan zan 'yantar da ku daga mulkin Assuriya, karkiyarsu ba za ta ฦara zama kaya mai nauyi a wuyanku ba.โ