Isaiah 10:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma ba abin da ya yi niyya ke nan ba, ba abin da yake da shi a zuciya ba; manufarsa shi ne yฤ hallaka, yฤ kuma kawo ฦarshen alโummai da yawa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ููููููู ุจู ฺููขููู ุณูุฑููููู ุงููุณููุฑููู ุจูุ ุจู ุชูููุงูููู ุฐููุซูููุงุฑูุณูุจูุ ูููู ุฏู ูููููุฑู ูููููููุฑูููุ ูููููุฑู ููููุฑูุฏู ุงููููุนูู
ูููู ุฏูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Sarkin Assuriya yana da nasa mugayen shirye-shirye da zai yi. Ya yi niyya ya hallaka al'ummai masu yawa.