Isaiah 11:10 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A wannan rana Saiwar Yesse zai miฦ™e kamar tuta don mutanenta; alโ€™ummai za su tattaru wurinsa, wurin hutunsa kuma zai zama mai daraja.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุงู”ูŽ ุฑูŽุงู†ูŽุฑู’ ู†ูŽู†ู’ ุชููˆุดูœู‰ูฐู†ู’ ูŠูœู‰ูฐุณู‘ูœู‰ูฐ ุฏูŽูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุงู”ูŽฺŸูŽูŠูœู‰ูฐ ุฐูŽูŠู’ ุฐูŽู…ูŽ ุชููˆุชูŽ ุชูŽุชูŽุชู‘ูŽุงุฑูŽ ฺงูŽุจููŠู„ูุž ุงู”ูŽู„ู’ุนูู…ู‘ูŽูŠู’ ุฐูŽุงุณูุฐููˆุงู’ ูˆูุฑูู†ู’ุณูŽ ู†ูœู‰ูฐู…ูŽู†ู’ ุดูŽูˆูŽุฑูŽุงุŒ ูˆูุฑูู†ู’ ู‡ููˆุชูู†ู’ุณูŽ ุฐูŽูŠู’ุซููƒูŽ ุฏูŽ ุทูŽูˆู’ูƒูŽูƒูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Rana tana zuwa sa'ad da sabon sarki zai fito daga cikin gidan sarautar Dawuda, zai zama alama ga sauran al'umma. Za su tattaru a birnin sarautarsa su girmama shi.