Isaiah 11:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Tare za su fฤษa wa Filistiyawa da yaฦi daga yamma; tare za su washe mutane wajen gabas. Za su ษibiya hannuwa a kan Edom da Mowab, Ammonawa kuma za su yi musu biyayya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุชูุฑูููฐ ุฐูุงุณู ฺขูุงุทููุงููู ฺขูููุณูุชูููุงููุง ุนูููู
ููุ ุชูุฑูููฐ ุฐูุงุณู ฺจููุซูููฐ ููุงูููู ู
ูุชูููููฐูู ุบูุจูุณูุ ุนูุ ุฐูุงุณู ู
ฺููงู ุญููููููููุณู ุณูุซู ููุตูุฑูุง ุนููููู ุนูููฐุฏููุงู
ู ุฏู ู
ููุงูููุจูุ ู
ูุชูููููฐูู ุงููู
ูููุงูู ููู
ู ุฐูุงุณู ุจูููุชูุง ู
ูุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tare za su fฤษa wa Filistiyawa da yaฦi daga yamma, su washe mutanen da suke wajen gabas. Za su ci nasara a kan mutanen Edom da na Mowab, jama'ar Ammon kuwa za su yi musu biyayya.