Isaiah 11:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
zai kuwa ji daษin tsoron Ubangiji. Ba zai yi hukunci ta wurin abin da ya gani da idanunsa ba, ba zai kuwa yanke shawara ta wurin abin da ya ji da kunnuwansa ba;
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฌููู ุฏูุงุทูููุณู ุฐููู ููุณูููุซูููฐ ุซููููู ูููู ฺููุงูุฑููุงูู ููููููููฐูู ุ ุจูุฐููู ููุดูุฑููุนู ุจูุณูุบู ุบููููู ุนูุฏููุงู ุจูุ ุจูุฐููู ููููููููฐ ุดูููุฑูุง ุจูุณูุบู ุงููุจูููุฏู ูููููููฐููุณู ููุฌูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zai ji daษin yin hidimarsa. Ba zai yi shari'ar ganin ido ko ta waiwai ba.