Isaiah 12:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku rera ga Ubangiji, gama ya aikata manyan abubuwa; bari a sanar da wannan ga dukan duniya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุฑูููฐุฑู ููุจููุงู ุบู ููููููููฐูู ุ ุบูู
ูุง ูููู ู
ููููููู ุงููููููููู ุจููู ู
ูุงู
ูุงููุ ุจูุฑู ุงูู ุณูููุฑูุฏู ููููููู ุบู ุฏููููููุง ุฏูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku raira waฦa ga Ubangiji, saboda manyan ayyuka da ya aikata. Bari dukan duniya ta ji labarin.