Isaiah 13:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kamar barewar da ake farautarta kamar tumaki marasa makiyayi, haka nan kowane mutum zai koma ga mutanensa, kowane mutum zai gudu zuwa ฦasarsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููู
ูุฑู ุจูุฑูููฐููุฑู ุฏู ุนูููููฐ ูููุงูุฑู ุงูู ฺขูุฑูููุชูุ ูููุงู ุชูู
ููููู ุฏู ุจูุงุณูุฏู ู
ููู ูููููุงูุ ุญููู ูููุงูููููููฐ ู
ูุชูู
ู ุฐููู ูููุงูู
ู ููุฑููู ุฌูู
ูุนูุฑูุณูุ ูููุงููููููููฐููุณู ููุบูุฏู ุฐูููุง ฺงูุณูุฑูุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โBaฦin da yake zaune a Babila za su gudu zuwa ฦasashensu, suna a warwatse kamar bareyin da suke tsere wa maharbansu, kamar tumakin da ba su da makiyayi.