Isaiah 13:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Babilon, kayan daraja na mulkoki, abin fariyar Babiloniyawa, Allah zai kaษantar da ita kamar yadda ya yi da Sodom da Gomorra.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุงุจููููุ ุงููุจููู ุทููููููู ุซููููู ู
ููููููุงูููุ ุงููุจููู ุฏูุฑูุฌู ุฏู ุงููุจููู ุชูุงฺงูู
ู ูู ููููุฏูููุงููุงุ ุฐูุงุชู ุฐูู
ู ููู
ูุฑู ุณููุงูุฏููุงู
ู ุฏู ุบููุงูู
ููุงูุฑูุ ูููุงูููุซููู ุฏู ุงูููููู ูููููููููุฑู ุฏูุณููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daular Babila ita ce mafi kyau duka, abin fฤriya ce ga jama'arta. Amma ni Ubangiji, zan kaษantar da ita kamar yadda na yi da Saduma da Gwamrata!