Isaiah 13:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duba, ranar Ubangiji tana zuwa, muguwar rana, mai hasala da zafin fushi, don ta mai da ฦasar kango ta kuma hallakar da masu zunubi da suke cikinta.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูุงุดูุ ุฑูุงููุฑู ููููููููฐูู ุชููู ุฐูููุงุ ู
ููุบูููุฑู ุฑูุงููุซูููฐ ุชูุฐูุงฺขููู ฺขูุดููู ููููููููฐูู ุ ุฑูุงููุฑู ุฏู ุฐูุงุนู ู
ูููุฏู ุฏููููููุง ฺููขูููุ ุงูู ููููููู ูููุงูููููููฐ ู
ููู ุฐููููุจู ุนูุซูููููุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ranar Ubangiji tana zuwa, muguwar rana ce ta zafin fushinsa. Za a mai da duniya jeji, a hallaka kowane mai zunubi.