Isaiah 14:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk za su amsa, za su ce maka, “Ashe kai ma raunana ne, kamar mu; ka zama kamar mu.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكَنْ رُوحُواْحِ ذَاسُ غَيْشٜىٰكَ سُثٜىٰ، ‹يَوْ كَيْ مَا كَذَمَ مَرَرْ ڧَرْڢِے كَمَرْمُ! كَيْ مَا كَذَمَ كَمَرْ طَيَ دَغَ ثِكِنْمُ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukansu suka yi kira gare shi, suka ce, ‘Ashe, kai ma rarrauna ne kamarmu! Ka zama ɗaya daga cikinmu.