Isaiah 14:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
An yi ƙasa da dukan alfarmarka zuwa kabari, tare da surutan garayunka; tsutsotsi sun bazu a ƙarƙashinka tsutsotsi kuma suka rufe ka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
طَوْكَكَرْكَ أَنْسَوْكَرْ دَ عِتَ أَوُرِنْ ذَمَنْ مَتَتُّو، تَرٜىٰدَ كَطٜىٰ كَطٜىٰنْ غَرَايُنْكَ؞ ڟُڟُواْڟِ سُنْ ذَمَ غَدُوانْ ݣُونْثِيَرْكَ، ڟُڟُواْڟِ كُمَ بَرْغُوانْ رُڢُوَرْكَ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dā ana ɗaukaka ka da kaɗe-kaɗen garaya, amma yanzu ga ka a lahira! Kana kwance a kan tsutsotsi. Kana rufe da tsutsotsi!’ ”