Isaiah 14:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka yi tunani a ranka ka ce, โZan hau zuwa sama; zan ษaga kursiyina sama da taurarin Allah; zan zauna a kursiyi a kan dutsen taro, a can ฦurewar saman dutse mai tsarki.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููู ููุซูููฐ ุงูู ุฐููุซูููุงุฑูููุ โนุฐููู ููููุฑู ุฐูููุง ุณูู
ูุ ุณูู
ู ุฏู ุชูููุฑูุฑููู ุงูููููู ุ ุฐููู ฺููขู ููุฌูููฐุฑูุฑู ู
ููููููู ุซููู ุนูุจูุณูุ ุงูููู ุฐููููู ุซููู ุซููููู ุชูุงุฑููุงูู ุงููููููุงููู ุนููููู ุจูุจูููู ุชูุฏู ุนู ุงููุฑูููฐููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka yi niyyar hawan sama, ka sa gadon sarautarka a kan taurari mafi nisa. Ka zaci za ka zauna kamar sarki a kan dutsen nan na arewa, inda alloli suke tattare.