Isaiah 14:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waษanda suka gan ka sun zura maka ido, suna tunani abin da zai same ka. โWannan mutumin ne ya girgiza duniya ya kuma sa mulkoki suka razana,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ุฑููุญููุงูุญููู ู
ูุชูุชููู ุณููู ุบูููููุ ุฐูุงุณู ุธูุจู ุนูุฏููุงู ุณููู ู
ูุงู
ูุงููุ ุฐูุงุณููู ุชูููุงูู ุซูููฐูู โนูููุงู ุดููููููฐ ู
ูุชูู
ูููุฏู ููุฌูุฌููุบู ุฏููููููุงุ ููููู
ู ุชูู
ููปูููููฐ ู
ููููููุงูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Matattu za su zura maka ido su yi mamaki. Za su yi tambaya su ce, โAshe, ba wannan mutum ba ne ya girgiza duniya, ya sa mulkoki suka jijjigu?