Isaiah 14:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
mutumin da ya mai da duniya ta zama hamada, wanda ya tumɓuke biranenta bai kuma bar kamammunsa suka tafi ba?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْ شِينٜىٰ يَمَيْدَ دُونِيَا كُڢَيْ؟ كُواْ شِينٜىٰ يَرُرُّشٜىٰ بِرَنٜىٰنْتَ، بَيْ بَرْ وَطَنْدَ يَكَامَ سُكُواْمَ غِدَا بَ؟›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wannan shi ne wanda ya hallaka birane, ya mai da duniya hamada, wanda bai taɓa sakin ɗaurarru ko ya bar su su koma gida ba?”