Isaiah 14:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma an jefar da kabarinka kamar reshen da aka ฦi; an rufe ka da waษanda aka kashe, tare da waษanda aka soke da takobi, waษanda suka gangara zuwa duwatsun rami. Kamar gawar da aka tattake da ฦafa,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ููููุ ุงููููุจูุฑู ุบูุงููุฑููู ุงููููุฌูููฐุ ููู
ูุฑู ุฑูููฐุดูููฐ ู
ููู ฺจูู
ู ููููุฏู ุนููู ุฌูููฐฺขูุฑูุ ุบูุงุดูุ ุบูููููููููู ุณููุงูุฌููุงูุฌู ุณููู ุฑฺูขูููฐ ุบูุงููุฑูููุ ุณููุงูุฌููุงูุฌููู ุฏู ุนููู ููุดูููฐ ุซููููู ููุงฺงูููููุ ุชูุฑูููฐุฏูุณูู ุนููู ุฌูููฐฺขูุฑู ุฏููููู ุงูู ุฑูุงู
ููู ุฏฺูููููุ ุนููู ุชูุชููุงููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
amma kai ba ka sami kabari ba, jefar da gawarka aka yi don ta ruษe. Aka hautsuna gawarka da gawawwakin mayaฦan da aka kashe cikin yaฦi. Tare da su aka jefa ka gangaren dutse, aka tattake.