Isaiah 14:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji Maɗaukaki ya rantse, “Tabbatacce, kamar yadda na riga na shirya, haka zai kasance, kuma kamar yadda na nufa, haka zai zama.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَهْوٜىٰهْ مَيْ ضُنْدُنَا يَرَنْڟٜىٰ يَثٜىٰ، «يَدَّ نَارِغَا نَا شِرْيَ، حَكَ كُوَ ذَيْ ڢَرُ، أَبِنْدَ نَيِ نِيَّرْ يِ، ذَاعَيِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji Mai Runduna ya rantse, ya ce, “Abin da na riga na shirya, haka zai faru. Abin da na yi niyyar yi, za a yi.