Isaiah 14:26 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wannan shi ne shirin da na yi domin dukan duniya; wannan shi ne hannun da aka miฦa a bisa dukan alโummai ke nan.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููู ุดููููููฐ ฺููขููู ุฏู ุนููู ุดูุฑููู ููุฏููููู ุฏููููููุงุ ุดููููููฐ ููู
ู ุฅูููููุงูู ุญููููููุฏู ููู
ฺููงู ุนููููู ุฏููููู ุงููููุนูู
ูููู ุฏููููููุงุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Abin da na shirya zan yi wa duniya, shi ne in miฦa hannuna domin in hukunta wa al'ummai.โ