Isaiah 14:27 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama Ubangiji Maɗaukaki ya ƙudura ya yi wannan, wa kuwa zai hana shi? Ya riga ya miƙa hannunsa, wa zai komar da shi?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا يَهْوٜىٰهْ مَيْ ضُنْدُنَا يَشِرْيَ، وَيَ إِسَ يَثَنْجَ شِرِنْسَ؟ يَمِيڧَ حَنُّنْسَ دُواْمِنْ حُكُنْثِ، وَيَ إِسَ يَهَنَشِ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji Mai Runduna ne ya ƙudura ya yi wannan, ya miƙa dantsensa don ya yi hukunci, ba kuwa mai iya hana shi.