Isaiah 14:28 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wannan abin da Allah ya yi magana ya zo ne a shekarar da Sarki Ahaz ya mutu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ شٜىٰكَرَرْ دَ سَرْكِے أَهَظْ يَمُتُ، وَنَّنْ سَڧُواْ يَذُواْ مِنِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wannan shi ne jawabin da aka yi shelarsa a shekarar da sarki Ahaz ya rasu.