Isaiah 14:29 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ku yi farin ciki, dukanku Filistiyawa, cewa sandar da ta buge ku ta karye; daga saiwar wannan maciji wani mugun maciji mai dafi zai taso, โyaโyansa za su zama wani maciji masu dafi mai tashi sama.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุง ููู ู
ูุชูููููฐูู ฺขูููุณูุชูููุ ููุฏู ูููู ฺขูุถู ุซููู ุณูุจููุงูุฏู ุงููููููุฑูููููฐ ุณูููุฏููู ุฏู ุนูููููฐ ุฏููููููููุ ุบูู
ูุง ุงููุฑููู ุทููู ุฏู ุณูุฑููููู ุฐููู ุญฺูููขูุ ู
ูุซููุฌู ููููฐ ููููุฏู ฺููขููุดู ุฏฺูขูุ ุงููุจูููุฏู ฺููขูุชู ุฏูุบู ฺจูููู ููู
ูุซููุฌููู ุฐููู ุฐูู
ู ุฏููุงูุฏููุงู ู
ููู ุตฺูขููุฑู ู
ูุซููุฌู ู
ููู ุชูุงุดู ุณูู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku mutanen Filistiya, sandan da ake dลซkanku da shi ya karye, amma kada wannan ya zamar muku dalilin murna. Gama idan wani maciji ya mutu, wani mafi mugunta zai maye gurbinsa. ฦwan maciji yake ฦyanฦyashe maciji mai tashi sama!