Isaiah 14:32 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wace amsa ce za a bayar wa jakadun wannan al’umma? “ Ubangiji ya kafa Sihiyona, kuma a cikinta mutanensa masu shan azaba za su sami mafaka.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تُواْ، يَيَ ذَامُ أَمْسَ وَیَنْ عَيْكَ دَغَ ڢِلِسْتِيَ؟ ذَامُثٜىٰ مُسُ، « يَهْوٜىٰهْ نٜىٰ يَكَڢَ تُوشٜىٰنْ سِهِيُواْنَ، كُمَ عَثِكِنْتَ نٜىٰ مَاسُ بُڧَاتَ نَمُتَنٜىٰنْسَ ذَاسُ سَامِ وُرِنْ ٻُيَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ƙaƙa za mu amsa wa manzannin da suka zo gare mu daga Filistiya? Za mu faɗa musu, cewa Ubangiji ya tabbatar da Sihiyona, jama'arsa da suke shan wahala kuwa za su sami zaman lafiya a can.