Isaiah 14:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
wanda cikin fushi ya kashe mutane da bugu marar ƙarewa, kuma cikin fushi ya mamaye al’ummai da fushi ba ƙaƙƙautawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِ، سَنْدَنْدَ يَبُغِ ڧَبِيلُ دَ ڢُشِے، سَنْدَنْ سَرْكِے نَدُوكَ بَابُ هُوتَوَا، سَنْدَنْ دَ يَيِ مُلْكٍ أَلْعُمَّيْ ثِكِنْ ڢُشِے، ثِكِنْ ڟَنَنْتَاوَ بَابُ ڟَيَاوَا، سَنْدَنَّنْ يَهْوٜىٰهْ يَكَرْيَشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
wanda yake zaluntar jama'a a husace, bai taɓa daina tsananta wa al'ummai ba, wanda ya ci da yaƙi.